Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an yi Taron cika kwanaki 40 da rasuwan Sheik Abdullahi Nasser babban malamin shi'a na kasar Kenya a cibiyar al'adun gargajiya ta Mombasa.
26 Faburairu 2022 - 14:02
Lambar labari: 1233740